ha_tn/num/07/63.md

258 B

wanda suke da shekara ɗaya

"wanda kowannen su na shekara ɗaya"

Wannan ita ce hadayar Abidan ɗan Gidiyoni

"Wannan shine abinda Abidan ɗan Gidiyoni ya mika a matsayin hadaya"

Abidan ɗan Gidiyoni

Juya wannan sunan daidai yadda ka yi cikin 1:10.