ha_tn/num/07/51.md

296 B

wanda suke da shekara ɗaya

"wanda kowannen su na shekara ɗaya"

Wannan ita ce hadayar Elishama ɗan Ammihud

"Wannan shine abinda Elishama ɗan Ammihud ya mika" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Elishama ɗan Ammihud

Juya wannan sunan daidai yadda ka yi cikin 1:10.