ha_tn/num/07/45.md

311 B

wanda suke da shekara ɗaya

"wanda kowannen su na shekara ɗaya"

Wannan ita ce hadayar Eliyasaf ɗan Deuyel

"Wannan shine abinda Eliyasaf ɗan Deuyel ya mika a matsayin hadaya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Eliyasaf ɗan Deuyel

Juya wannan sunan daidai yadda ka yi cikin 1:12.