ha_tn/num/07/33.md

264 B

wanda suke shekara ɗaya

"wanda kowanen su na shekara ɗaya"

Wannan shine hadayar Elizur ɗan Shedeyur

"Wannan shine abin da Elizur ɗan Shedeyur ya mika a matsayin hadaya"

Elizur ɗan Shedeyur

Juya wannan sunan maza daidai kamar yadda ka yi cikin 1:4.