ha_tn/num/07/24.md

1.7 KiB

rana ta uku

"rana ta 3" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-ordinal)

Eliyab ɗan Helon

Juya wannan suna na maza daidai kamar yadda ka yi cikin 1:7.

tire ɗaya na azurfa mai nauyi shekel 130

In ta zama lallai. to ana iya rubuta wanna bisa ga ma'aunin zamanin nan. Dubi yadda ka juya waɗannan nauyin cikin 7:12. AT: "tasa ɗaya na azurfa mai nauyi kilogram ɗaya da rabi" ko "tasa ɗaya na zinariya mai nauyi kilogram ɗaya da gram 110" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-bweight)

tasa ɗaya na azurfa mai nauyin shekel saba'in

"tasa ɗaya na azurfa wanda nauyin ta shekel 70." In ta zama lallai. to ana iya rubuta wanna bisa ga ma'aunin zamanin nan. Dubi yadda ka juya waɗannan nauyin cikin 7:12. AT: "tasa ɗaya na azurfa mai nauyi kilogram takwas cikin goma" ko "tasa ɗaya na azurfa mai nauyi gram 770" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-bweight]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-numbers]])

bisa ga matakin awun nauyi shekel na haikali

Akwai shekel da nauyin su daban dabam. Wannan shine wanda mutane ke amfani da shi a haikali na alfarwa mai tsarki. AT: "an anuna bisa ga matakin da ake amfani da shi a haikali" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-bweight)

gari mai laushi da aka gauraye da mai

AT: "gari mai laushi da ya gauraye da mai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

tasa ɗaya na zinariya mai nauyi shekel goma

In ta zama lallai. to ana iya rubuta wanna bisa ga ma'aunin zamanin nan. Dubi yadda ka juya waɗannan nauyin cikin 7:12. AT: "tasa ɗaya na zinariya mai nauyi kilogram ɗaya cikin goma" ko "tasa ɗaya na azurfa mai nauyi gram 110" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-bweight)