ha_tn/num/07/20.md

587 B

tasa ɗaya na zinariya wanda nauyinsa shekel goma

IIn ta zama lallai. to ana iya rubuta wanna bisa ga ma'aunin zamanin nan. Dubi yadda ka juya waɗanan nauyin cikin 7:12. AT: "kwano ɗaya na zinariya mai nauyi ɗaya cikin goma na kilogram" ko "tasa ɗaya na zinariya mai nauyi gram 110" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-bweight)

wanda suke shekara ɗaya

"wanda kowanen su na da shekara ɗaya"

Wannan ita ce hadayar Netanel ɗan Zuwar

"Wannan ita ce abin da Netanel ɗan Zuwar ya mika"

Netanel ɗan Zuwar

Juya wannan sunan na miji daidai yadda ka yi cikin 1:7