ha_tn/num/07/18.md

1.4 KiB

rana ta biyu

"rana ta 2" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-ordinal)

Netanel ɗan Zuwar

Juya wannan sunan na miji daidai yadda ka yi cikin 1:7

tire na azurfa ɗaya mai nauyi shekel 130

In ta zama dole, to ana iya rubuta wanna bisa ga ma'aunin zamanin nan. Dubi yadda ka juya waɗannan nauyin cikin 7:12. AT: "tire ɗaya na azurfa mai nauyi kilogram ɗaya da rabi" ko "tire ɗaya na azurfa mai nauyi kilogran ɗaya da gram 430" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-bweight)

kwano ɗaya na azurfa wanda nauyin sa shekel saba'in

"tasa ɗaya na azurfa mai nauyi shekel 70." In zai yiwu, waɗannan nauyin awu ana iya rubuta shi cikin awu na wannan zamani. Dubi yadda ka juya waɗannan nauyin cikin 7:12. AT: "tasa ɗaya na azurfa wanda nauyinsa kusan takwas daga cikin goma na kilogram" ko "tasa ɗaya na azurfa mai nauyi gram 770" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-bweight]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-numbers]])

bisa ga matakin auna nauyin shekel na haikali

Akwai shekel da nauyin su daban dabam. Wannan shine wanda mutane ke amfani da su cikin haikali na alfarwa mai tsarki. Juya wannan magana daidai kamar yadda ka yi cikin 7:12. AT: "auna bisa ga matakin da ake amfani da shi a haikali" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-bweight)

gari mai laushi gauraye da mai

AT: "gari mai laushi wanda ya gauraye da mai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)