ha_tn/num/07/15.md

252 B

wanda suke shekara ɗaya

"wanda kowanen su mai shekara ɗaya ne"

Wannan ita ce hadayan Nashon ɗan Amminadab

"Wannan ita ce abin da Nashon ɗan Amminadab ya mika"

Nashon ɗan Amminadab

Juya wannan sunan na mijin daidai yadda ka yi cikin 1:7