ha_tn/num/07/12.md

1.7 KiB

rana ta fari

"rana ta 1" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-ordinal)

Nashon ɗan Amminadab

Waɗannan sunayen mazaje ne. Dubi yadda ka juya waɗannan sunaye cikin 1:7

tire ɗaya na azurfa mai nauyin shekel 130

In ta zama lallai, waɗannan nauyin awu ana iya rubuta shi cikin awu na wannan zamani. AT: "tire na azurfa ɗaya wanda nauyinsa kusan ɗaya da rabi na awu gram" ko "tire ɗaya na azurfa mai nauyi 130" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-bweight)

tasa ɗaya na azurfa mai nauyin shekel saba'in

"tasa ɗaya na azurfa mai nauyi shekel 70." In zai yiwu, waɗannan nauyin awu ana iya rubuta shi cikin awu na wannan zamani. AT: "tasa ɗaya na azurfa wanda nauyinsa kusan takwas daga cikin goma" ko "tasa ɗaya na azurfa mai nauyi 770 bisa ga ma'aunin nauyi" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-bweight]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-numbers]])

bisa ga matakin nauyin shekel na haikali

Akwai shekel masu nauyi daban dabam. Wannan ita ce wanda mutane ke amfani da shi a cikin haikali na alfarwa mai tsarki. Idan za ka juya nauyin wannan zuwa ma'aunin nauyin na wannan zamani, to ga hanya da zai kyautu ka juya wannan magana. AT: "auna bisa ga matakin da ake amfani da shi a haikali" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-bweight)

gari mai laushi gauraye da mai

AT: "gari mai laushi da ya gauraye da mai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

kwanon zinariya guda ɗaya mai nauyin awo shekel goma

In ta zama lallai. to ana iya rubuta wanna bisa ga ma'aunin zamanin nan. AT: "kwano ɗaya na zinariya mai nauyi ɗaya cikin goma na kilogram" ko "kwano ɗaya na zinariya mai nauyi gram 110" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-bweight)