378 B
378 B
ba ko ɗaya daga cikin waɗannan abubuwa
Wannan na nufin keken shanu da san noma.
Kohat
Juya wannan sunan maza daidai kamar yadda ka yi ciking 3:17.
aikin su shi ne
"aikin su zai zama"
abubuwan da ke na Yahweh
Za ka iya bayana ma'anar abin da ke na Yahweh fili. AT: "abubuwan da Yahweh ya ajiya domin alfarwar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)