ha_tn/num/07/06.md

521 B

Gershon ... Merari

Juya waɗannan sunayen mazajen daidai kamar yadda ka yi cikin 3:17.

saboda bukatan aikinsu

"domin shi ne abin da suke bukata su yi aikinsu"

cikin lura da Itamar ɗan Haruna firist

ƙarƙashin shugabancin Itamar ɗan Haruna firist" ko "Itamar ɗan Haruna firist ya duba aikinsu"

Itamar

Juya wannan sunan na mijin daidai kamar yadda ka yi cikin 3:1.

Ya yi wannan domin

Kalman nan "ya" na nufin Musa.

domin abin da aikin su ke bukata

"domin abin da suke bukata kenan su yi aikinsu"