ha_tn/num/07/01.md

1.1 KiB

Musa ya kammala alfarwar

"Musa ya gama shirya alfarwar"

shugabannin Isra'ila ... kan gidan kakaninsu

Waɗannan maganganu biyu na bayana kungiyan mutane ɗaya ne ta hanyoyi biyu dabam daban. AT: "shugabannin Isra'ila wanda sune kan iyalin kakanin su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

kan iyalain kakanin

Anan, ana duban shugabanin iyalan a matsayin "kai." AT: "shugabanin iyalan kakaninsu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

shugabanci kirgen mutane

Sunan nan "kirge" ana iya bayana shi cikin aikatau. AT: "sun taimaki Musa da Haruna a kiɗaya mazajen" (UDB) (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

Sun kawo hadayarsu gaban Yahweh ... Sun mika waɗannan abubuwa a cikin alfarwar

Wannan na nufin cewa sun mika haɗayarsu ga Yahweh sun kuma kawo su zuwa cikin alfarwar. Ana iya haɗa waɗannan maganganun don karin bayani. AT: "Sun kawo hadayar su ga Yahweh sun kuma mika su a gare shi a gaban alfarwar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

karusai shida rufaffu da takarkarai goma sha biyu

karusai 6 rufaffu da takarkarai 12" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)