ha_tn/num/04/49.md

576 B

Bisa ga umurin Yahweh

"Kamar yadda Yahweh ya umurta"

aka ba wa kowa irin ... Ya kiɗaya kowane mutum bisa ga irin aikin da zai iya yi

Waɗannan maganganu biyun suna ma'ana kusan iri ɗaya, an yi amfani da su tare don nanata yadda Musa ya kiɗaya dukka mazajen.

bisa ga irin aikin da aka aka ba shi ya yi

AT: "bisa ga irin aiki da ak ba su" ko "bisa ga irin aikin da ya ba wa kowane na miji ya yi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

zai iya yi

"zai samu"

sun yi biyayya ga abin da Yahweh ha umurce su

Anan "su" na nufin Musa da Haruna.