ha_tn/num/04/42.md

869 B

An kiɗaya zuriyar Merari

AT: "Musa da Haruna sun kiɗaya zuriyar Merari" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

daga mai shekara talatin zuwa hamsin

"daga mai shekara 30 zuwa 50" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

duk wanda zai haɗa kai da kungiyan

Anan kalman nan "zai" ba wai na nufin cewa mutanen su "zaɓa" su haɗa kai da kungiyan ba, amma maimakon haka an "tura" zuwa kungiyan. AT: "duk wanda an tura su su haɗa kai da kungiyan" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

haɗa kai da kungiyan su yi hidima cikin alfarwa ta sujada

Kalman nan "kungiya" na nufin sauran mutanen da ke aiki cikin alfarwar ta sujada. Dubi yadda ka juya wannan magan cikin 4: 1.

kiɗaya su bisaga iyalansu

AT: "Wadda Musa da Haruna sun kiɗaya bisa ga iyalansu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)