900 B
900 B
zuriyar Kohatawa
Wannan na nufin maza. AT: "maza daga zuriyar Kohatawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
Kohatawa
Wannan na nufin zuriyar Kohat. Juya wannan daidai kamar yadda ka yi ckin 3:27.
shekaru talatin ... shekaru hamsin
"shekaru 30 ... shekaru 50" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)
dun wanda zai haɗa kai da kungiyan
Anan, kalman "zai" ba ya nufin cewa mazajen sun "zaɓa" su haɗa kai da kungiyan maimakon haka an "tura" zuwa ga kungiyan. AT: "duk wanda aka tura ya haɗa kai da kungiyan" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
haɗa kai da kungiyan don hidima cikin alfarwa ta sujada
Kalman nan "kungiya" na nufin sauran mutanen da ke aiki cikin alfarwa ta sujada. Duba yadda ka juya wannan magana cikin 4:1.
mazaje 2,750
"dubu biyu da ɗari bakwai da hamsin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)