ha_tn/num/04/33.md

306 B

ƙarƙashin shugabancin Itamar ɗan Haruna firist

Kalman nan "shugabanci" suna ne da za a iya bayana shi cikin aikatau. AT: "kamar yadda Itamar ɗan Haruna ya shugabanci su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

Itamar

Juya wannan sunan na miji daidai kamar yadda ka yi cikin 3:1.