ha_tn/num/04/29.md

536 B

zuriyar Merari

Wannan na nufin mazaje ne kaɗai. AT: "maza daga zuriyar Merari" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Merari

Juya wannan sunan mazaje daidai yadda ka yi cikin 3:17.

umurce su

"lissafta su"

shekaru talatin ... shekaru hamsin

"shekaru 30 ... shekaru 50" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

hada kai da kungiyan don hidima cikin alfarwa ta sujada

Kalman nan "kungiya" na nufin sauran mutanen da ke aiki cikin alfarwa ta sujada. Dubi yadda ka juya wannan magana cikin 4:1.