ha_tn/num/04/27.md

458 B

jagoranci

"duba aikin wani"

Wannan shi ne aikin da iyalai Gershonawa za su yi a alfarwa ta sujada

Anan, kalman nan "aiki" suna ne da ake iya bayana shi cikin aikatau. Anan, kalman nan "Wannan" na nufin abin da Yahweh ya gama faɗa yanzu. AT: "Ga yadda iyalai daga zuriyar Gershonawa za su yi hidima cikin alfarwa ta sujada" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

Itamar

Juya wannan sunan mazan daidai kamar yadda ka yi cikin 3:1.