ha_tn/num/04/24.md

693 B

Wannan shine aikin kabilun ... sa'ad da sun yi hidima da kuma abin da sun ɗauka

Wannan jimla bayani ne da ke faɗin abubuwan game da ayoyi da ke gaba.

Gershonawa

Wannan na nufin zuriyar Gershon. Juya wannan daidai yadda ka yi cikin 3:21.

rufewa da fatan shanu da ke kan shi

Wannan shine abin rufewa da aka sanya a saman alfarwa ta sujada. AT: "abin rufewa da aka yi da fatan shanu an kuma sanya a saman" ko "abin rufewa da aka yi da fatan shanu an kuma rufe shi ta waje" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Duk abin da ya kamata a yi da waɗannan abubuwan

AT: "Kowane aikin da waɗannan abubuwa ke bukata" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)