ha_tn/num/04/17.md

652 B

Kohatawa

Wannan na nufin zuriyar Kohat. Juya wannan daidai yadda ka yi cikin 3:27.

a fid da shi daga cikin Lawiyawan

Wannan na nufin mutuwar Kohatawan. AT: "a aikata wani abu da zai sa ni in fid da su daga cikin Lawiyawa" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]]) (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

ta haka

Wannan magana na nufin abin da Yahweh ya faɗa a nan gaba. Musa zai tsare Kohatawan ta wurin hana su zuwa don su ga wuri mai tsarki.

ga aikinsa na musamman

Waɗannan maganganu biyu a takaice na nufin abu ɗaya, an kuma haɗa su don a nanata ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)