807 B
807 B
don ɗaukan wuri mai tsarki
Anan wuri mai tsarki na nufin dukkan abubuwan ya kunshi wuri mai tsarki da Haruna da 'ya'yansa maza sun rufe da zane da fatun. AT: "ɗauka dukkan abubuwan da ke wuri mai tsarki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)
sa'ad da zangon sun yi gaba
Anan kalman nan "zangon" na nufin dukkan mutanen da ke zangon. AT: "sa'ad da mutanen sun yi gaba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
Kohat
Juya wannan sunan maza daidai yadda ka yi cikin 3:17.
kayaki masu tsarki
...
mai don wuta
Anan kalman nan "wuta" na nufin "fitilu." AT: "mai don fitilun" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
lura da
Anan "lura" ana iya bayana shi kamar aikatau. AT: "waɗanda ke lura da" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)