ha_tn/num/04/12.md

733 B

katakan da ake ɗaukan

katakan da aka sarafa don a yi amfani da su a ɗauka abubuwa

domin aiki a cikin wuri mai tsarki

Kalman nan "aiki" ana iya bayana shi da kalman nan "hidima." AT: "amfani da shi sa'ad da ake hidima gaban Yahweh cikin wurin mai tsarki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

cikin aikin bagadin

Kalman nan "aiki" ana iya bayana shi da kalman nan "hidima." AT: "sa'ad da ake hidima a gaban bagadin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

zura sandunan ɗaukan

An zura sandunan cikin zoben da suke gefen bagadin don a yi amfani da sandunan a ɗauka shi. AT: "zura sandunan a cikin zoben da ke gefe biyu na bagadin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)