ha_tn/num/04/09.md

457 B

Lallai ne su sa ... cikin zane da aka yi da fatun shanun

"Lallai ne su rufe ... da fatun shanu"

lallai ne su sa shi a kan katakan

"lallai ne su sa dukkan waɗannan abubuwan da ke kan katakan don ɗaukan su" (UDB)

zura sandan da ake ɗaukan

An zura sandunan cikin zoben da suke gefen bagadin don a yi amfani da sandunan a ɗauka shi. AT: "zura sandunan a cikin zoben da ke gefe biyu na bagadin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)