829 B
829 B
gurasar ajiyewa
Wannan gurasar na wakilcin kasancewar Yahweh. AT: "gurasar kasancewar Yahweh" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
lallai ne su sa a kan shi
"Anan "shi" na nufin kayan mai launin shuɗi.
kwanoni, da butoncin hadaya ta sha
Anan iya bayana ma'anar wannan magana a fili. AT: "kwanoni da butoncin da ake amfani don zuba hadaya ta sha" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
Lallai ne su rufe su
Anan "su" na nufin "kwanoni, cokala, tasa, da tuluna."
Lallai ne a cigaba da samin gurasa kullum a
"Lallai ne a sami gurasa kullum a"
Jan zane
...
zura sanduna
An zuraa sandunan cikin zoben da suke kusurwan taburin don a yi amfani da sandunan a ɗauka taburin. AT: "zura sanduna a cikin zoben da ke kusurwan taburin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)