ha_tn/num/04/05.md

696 B

Sa'adda zangon suna shirin

Anan "zango" na nufin dukkan mutanen ca ke zangon. AT: "Sa'adda mutanen na shiri" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

su yi gaba

Wannan na nufin cewa mutanen za su tafi zuwa wani wuri. AT: "su tafi suwa wani wuri" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

rufe akwatin alkawari da shi

Kalman nan "shi" na nufin labulen da ya raba tsakanin wurin mafi tsarki daga wurin mai tsarki.

zura sandunan

An zura sandunan cikin zoben da suke gefen akwatin alkawarin don a yi amfani da sandunan a dauka akwatin alkawarin. AT: "cusa sandunan a cikin zoben da ke gefe biyu na akwatin alkawarin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)