385 B
385 B
Kohat
Juya wannan sunan na mijin daidai yadda ka yi a 3:17.
daga mai shekaru talatin zuwa hamsin
"shekaru 30 zuwa 50" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)
su yi aiki tare
Wannan na nufin sauran mutanen da ke aiki cikin alfarwa ta sujada.
ka ajiye ma ni
AT: "waɗanda na zaɓa musamman don kaina" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)