ha_tn/neh/13/21.md

708 B

Donme ku ke taruwa a wajen ganuwa?

Nehemiya ya yi amfani da tambayar barkwanci ne domin ya tsautawa fataken ya kuma jaddada dokarsa. Za a iya fassara wannan a matsayin zance. Za a iya yin bayanin cikakken ma'anar wannan zance. AT: "Ku na taruwa a bayan ganuwar gãba da umarnina." (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

zan kore ku da hannuna!

Kalmar "hannu" misali ne na tilastawa. AT: "Zan kore ku tilas!" ko "Zan cire ku dole!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Ka tuna da ni game da wannan kuma, Allahna

"Allahna, ka tuna da ni game da wannan kuma." A duba yadda aka fassara wannan irin zance a cikin Nehemiya 13:14.