ha_tn/neh/13/16.md

935 B

Tiya

Wannan sunan wani birni ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Wacce irin mugunta ce haka kuke yi, ku na mai da ranar Asabaci wofi?

Nehemiya ya yi amfani da tambayar barkwanci ne domin ya tsautawa shugabannin Yahuda. Za a iya fassara wannan a matsayin zance. AT: "ku na aikata mugunta ta wurin ɓata ranar Asabaci." ko "Allah zai yi maku horo domin wannan mugunta da kuka aikata, ta wurin ɓata ranar Asabaci." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ba abin da iyayenku suka yi ba kenan? Ba Allahnmu ya aiko da dukkan wannan masifar a bisanmu da kuma wannan birni ba?

Nehemiya ya yi amfani da tambayar barkwanci ne domin ya tsautawa shugabannin Yahuda. Za a iya haɗa wannan tambaya a fassara a matsayin zance. AT: "kun san cewa ubanninku sun aikata wannan, shi yasa Allah ya aiko da dukkan wannan masifa a kanmu da bisa wannan birni." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)