ha_tn/neh/13/15.md

338 B

matsar inabi

Kalmar " matsar inabi " wata magana ce da ke nufin inabin da ke cikin kwamin dutse matsewa. Mutanen su kan tattake inabin domin su matso ruwan su yi ruwan inabi da shi. AT: "tattake inabi a cikin kwamin dutse" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

matsar

tattake wani abu domin a mitsike shi ko murje shi