ha_tn/neh/13/12.md

751 B

dukkan Yahuda

Sunan ƙasar mamadin mutanen ƙasar ne. Watakila wannan gabaɗaya ne. AT: "dukkan mutanen da su ke zama a Yahuda" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-hyperbole]])

Shelemiya ... Zadok ... Fedayya ... Hanan ... Zakkur ... Mattaniya

Waɗannan sunayen mazaje ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

gama an iske su amintattu

Za a kuma iya fassara wannan a matsayin aikatau. Jimlar "amintattu" za a kuma iya fassara wannan a matsayin aikata. AT: "Na san cewa zan amince da su" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]])

Ka tuna da ni, Allahna, game da wanna

"Allahna, ka tuna dani game da wannan"