ha_tn/neh/13/10.md

796 B

ba a ba wa Lebiyawa rabonsu ba

Za a iya bayanin cikakken ma'anar wannan zance. Za a kuma iya fassara wannan a matsayin aikatau. AT: "mutanen ba su kuma kawo baye-bayen su da zakka na abinci zuwa ɗakunan ajiya domin firistocin haikali" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

sun gudu, kowannen su zuwa ga gonarsa, su Lebiyawa da mawaƙa waɗanda suka yi aikin

Lebiyawa da mawaƙa da ke aikin sun bar haikalin, kowanne ya tafi gonarsa"

Me ya sa aka yi watsi da gidan Allah?

Nehemiya ya yi tambayar barkwanci domin ya ƙalubalanci ko ya yiwa shugabannin ba'a waɗanda basu yi aikinsu ba. Za a iya fassara wannan tambaya a matsayin jimla. AT: "kun yi watsi da gidan Allah" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)