ha_tn/neh/13/04.md

727 B

aka sa Eliyashib firist ya zama shugaba

Za a iya faɗin wannan a matsayin aikatau. AT: " suka naɗa Eliyashib firist" ko "shugabannin suka naɗa Eliyashib firist" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Yana da dangantaka da Tobiya

"Eliyashib da Tobiya sunyi aiki tare ƙut da ƙut"

Eliyashib ... Tobiya

Waɗannan sunayen mazaje ne.

Eliyashib ya shirya wa Tobiya babban ɗaki

"Eliyashib ya shirya wa Tobiya babban ɗaki don amfaninsa"

matsaran ƙofofi

Waɗannan mutane ne da aka sanya a kowacce ƙofa, su ke da hakkin bada damar shiga birnin ko haikalin, haka kuma buɗewa da rufewar ƙofofin a lokutta da dalilan da shugaban ya tsãra. A duba yadda aka fassara wannan a cikin Nehemiya 7:1.