ha_tn/neh/11/31.md

815 B

Benyamin suka zauna daga Geba, a Mikmash da Aiya

"Mutanen Benyamin suka zauna Geba, a Mikmash da Aiya"

Geba ... Mikmash ... Aiya ... Betel ... Anathot, Nob, Ananiya, Hazor, Ramah, Gittayim, Hadid, Zeboyin, Neballat, Lod ... Ono ... Yahuda

Waɗannan sunayen wurare ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Aiya

Wannan zai iya zama wata hanyar faɗin sunan garin Ai ne.

kwarin maƙera

Mai yiwuwa ma'anonin sune 1) wannan kwatancen Ono ko 2) "Kwarin maƙera ne" ko "Kwarin Maƙera," Wani sunan ne na Ono, ko 3) Wani wuri ne daban da Ono, "da kuma Kwarin Maƙera." (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

daga cikin Lebiyawa dake zama cikin Yahuda aka sanya su kan mutanen Benyamin

"Wasu rarrabawar Lebiyawa na Yahudanci an sanya su da su zauna tare da mutanen Benyamin"