704 B
704 B
Babban shugaba a bisa
"Mai lura da"
Uzzi ... Bani ... Hashabiya ... Mattaniya ... Mika ... Asaf...Fetaniya ... Meshezabel ... Zera ... Yahuda
Waɗannan sunayen mazaje ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Suna a ƙarƙashin umarnai masu girma daga wurin sarki
"Sarkin ya gaya masu abin da za su yi"
an bada umarnai masu tsanani ga mawaƙa
Za a iya fassara wannan a matsayin aikatau. AT: "sarkin ya jaddada masu abin da za su yi da mawaƙan " (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
a ɓarayin sarki a game da kowanne al'amari da ya shafi mutane
"a ɓarayin sarkin Fasiya a matsayin mashawarci game da dukkan al'amuran da suka shafi mutanen Yahudawa"