ha_tn/neh/11/19.md

570 B

Masu kula da ƙofa

mutanen da aka sanya a kowacce ƙofa, su ke da hakkin bada damar shiga birnin ko haikali, haka kuma buɗewa da rufewar ƙofofin a lokutta da dalilan da shugaban ya tsãra. A duba yadda aka fassara wannan a cikin Nehemiya 7:1.

Akkub ... Talmon ... Ziha ... Gishfa

Waɗannan sunayen mazaje ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

mutane 172

"mutane ɗari ne da saba'in da biyu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

Ofel

Waɗannan sunan wani wuri ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)