ha_tn/neh/11/17.md

699 B

Mattaniya ... Mika ... Zabdi ... Asaf ... Bakbukiya ... Abda ... Shammuwa ... Galal ... Yedutun

Waɗannan sunayen mazaje ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

da ya fara bada godiya cikin addu'a

Wato, wanda ya bida mawaƙa.

Bakbukiya, shi ne na biyu cikin yan'uwansa

Mai yiwuwa ma'anonin sune 1) Bakbukiya ɗan'uwan Mattaniya ne kuma na biyu a shugabanci daga Mattaniya ko 2) "Bakbukiya, wanda ya bida ƙungiyar mawaƙa ta biyu."

birni mai tsark

Bayanin na nufin birnin Yerusalem.

lissafinsu 284 ne

"lissafinsu ɗari biyu da tamanin da huɗu ne." Akwai Lebiyawa ɗari biyu da tamanin da huɗu a Yerusalem. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)