768 B
768 B
'Yan'uwansa
'yan'uwan su ne Adayya, da ɗan Yeroham (Duba: Nehemiya 11:12).
'yan'uwa
Wannan kalma zance ne domin 1) dangi Isra'ilawa ko 2) mutanen da ke aiki iri ɗaya. AT: "waɗanda ke tare" ko " abokan aiki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
mutane 242
"mutane ɗari biyu da arba'in da biyu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)
Amashsai ... Azarel ... Ahzai ... Meshillemot ... Immer ... Zabdiyel ... Hagedolim
Waɗannan sunayen mazaje ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
mutane 128 masu ƙarfin halin yaƙi
"mutane ɗari da ashirin da takwas masu ƙarfin halin yaƙi." "Waɗannan "jarumawan yaƙi ne" ko "masu ƙarfin halin yaƙi." (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)