ha_tn/neh/11/07.md

521 B

Waɗannan su ne zuriyar

"Waɗannan su ne wasu daga cikin zuriyar." Yarenka zai buƙaci kayi bayani cewa wannan ba lissafin dukkan zuriyar ba ne.

Benyamin ... Sallu ... Meshullam ... Yoyed ... Fedayya ... Kolayya .... Ma'aseyya ... Itiyel ... Yeshayya ... Gabbai ... Sallai ...Yowel ... Zikri ... Yahuda ... Hassenuwa

Waɗannan sunayen mazaje ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

mutane 928

"mutane ɗari tara da ashirin da takwas ne." (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)