615 B
615 B
Mahaɗin Zance:
A cikin waɗannan ayoyin, Nehemiya ya ci gaba da lissafa shugabannin lardi waɗanda ke zaune a Yerusalem.
Ma'aseiya ... Baruk ... Kol-Hoze ... Hazayya ... Adayya ... Yoyarib ... Zakariya ... Ferez
Waɗannan sunayen mazaje ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Bashiloni
Wannan na nufin mutumin da ya zo daga Shilo.
Dukka ... 468 ne
"Dukka ... ɗari huɗu da sittin da takwas ne." Perez yana da zuriya 468 da ke zaune a Yerusalem. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers
shahararrun mutane ne
"Mutane ne masu ƙarfin hali" ko "Jarumawan mutane ne"