ha_tn/neh/10/37.md

1.2 KiB

Zamu kawo ... Zamu kawo

A nan wakilin suna "mu" ya haɗa da Nehemiya da Isra'ilawa banda firistoci da Lebiyawa, kuma banda mai karatun wannan littafi (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-exclusive)

cụrinmu

Mai yiwu wa ma'anonin sun haɗa da 1) cụrin da aka yi daga ɓarjin gari, 2) ɓarjin gari, ko 3) niƙaƙƙen hatsi.

sabon inabi da kuma mai

Kalmomin "farko" an fahimce su tun daga farawar jimloli. Za a iya maimaita su. AT: "sabon inabi na farko da kuma mai" ko "mafi kyau daga sabon inabi da kuma mai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

rumbunan gidan Allahnmu

"wuraren da ake ajiyar abubuwa a cikin haikali"

zakka daga ƙasarmu

A nan "ƙasarmu" na nufin dukkan abin da ake shukawa a ƙasar. AT: "zakka daga abin da muke shukawa a ƙasar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

na karɓar ɗaya daga goma

Za a iya faɗin wannan a matsayin aikatau. AT: "mutanen suka ba su zakkar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ɗaya daga goma

Wannan na nufin kashi ɗaya daga cikin kashi goma. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-fraction)

runbunan ma'aji

"runbunan ma'aji da ke cikin haikali"