ha_tn/neh/10/32.md

900 B

Mun yi na'am da dokokin

"Muka yi alƙawarin biyayya da dokokin"

Mun yi na'am

Wakilin suna "mu" a nan ya haɗa da dukkan Isra'ilawa da Nehemiya banda firistoci da Lebiyawa, bai kuma haɗa da makarancin wannan littafi ba (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-exclusive)

ɗaya cikin uku na awo

"awo 1/3." "Na uku" na ma'anar kashi ɗaya daga cikin abin da aka kasa dai-dai gida uku. Za a iya rubuta wannan bisa ga magwajin zamani. AT: "giram 5 na azurfa" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-bmoney]] da [[rc:///ta/man/translate/translate-fraction]])

domin tanadin

"a biya domin kulawa da"

gurasar wuri-mai tsarki

Wannan na nufin gurasa 12 da aka gasa ba da gamin yisti ba da ake ajiye wa a haikali ana amfani da su a nuna kasancewar Allah tare da mutanensa.

bukukuwan sabon wata

Waɗannan bukukuwa ana yin su ne sa'ad da wata ke ƙarami farkon fitowa a sararin sama.