ha_tn/neh/10/01.md

1.2 KiB

A bisa takardu masu tambari akwai Nehemiya ... Hakaliya

An rubuta sunayen waɗannan mutane a cikin takardun. Za a bayyana wannan a fili. AT: "Bisa takardu masu tambari akwai sunayen Nehemiya ... Hakaliya" ko "Bisa takardu masu tambari akwai sunayen waɗannan mutanen Nehemiya ... Hakaliya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

takardu masu tambari

An sanya tambari ga takardun bayan da aka sa hannu ga sunayen a cikin takardun.

Nehemiya

Wasu sunyi imanin cewa Nehemiya ne ya rubuta wannan littafi kuma yana magana game da kansa ne kamar shi wani ne daban saboda lissafin na mulki ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-pronouns)

Hakaliya

Wannan suna namiji ne. A duba yadda aka fassara wannan a cikin Nehemiya 1:1. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Zedekiya ... Sera'iya ... Irmiya ... Fashhur ... Amariya

Waɗannan sunayen mazaje ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Azariya

Wannan suna namiji ne. A duba yadda aka fassara wannan a cikin Nehemiya 3:23. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Malkiya

Wannan sunan namiji ne. A duba yadda aka fassara wannan a cikin Nehemiya 3:11. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)