abubuwa masu kyau da ke cikinta
"dukkan abubuwa masu kyau da ke cikinta" ko "dukkan abubuwa masu kyau da zamu samu a cikinta"
Dukkan wadatar da ka ba mu tana hannun sarakunan da ka ɗora a kanmu
"Mu na biyan haraji ga sarakuna domin aikata ƙasar da ke tamu"
Suna mulkin
Sarakunan suna mulki