338 B
338 B
sai ka miƙa su ga magabtan ƙasashensu
A nan "hannu" na a madadin iko ko mulki. AT: "A duba yadda aka fassara waɗannan kalmomi cikin Nehemiya 9:27. AT: "ka bar al'ummai maƙwaftansu su kayar da su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
ka miƙa
Yahweh ya miƙa
baka hallakar da su dukka ba
"ba ka hallakasu ba"