ha_tn/neh/09/28.md

936 B

sun huta, sai suka ƙara yin aikin mugunta a gabanka

A nan "sun" na nufin Isra'ilawa kuma "ka" ga Yahweh.

sai ka yashe su a hannun maƙiyansu

A nan "hannu" na a madadin iko ko mulki. AT: "ka yi watsi da su ka bar maƙiyansu suka kayar da su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ba su saurari umarnanka ba

Idan yarenka na da kalmar "saurari" wadda kuma ke nufin "biyayya," ayi amfani da ita a nan.

sharuɗan da ke bada rai ga wanda ya kiyaye su

Yahweh da kansa anyi maganarsa kamar shine ainihin dokokin da kansu. AT: "kai kodayake kana bada rai ga dukkan wanda ke biyayya da dokokinka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Sun miƙa kafaɗunsu na taurin kai suka ƙi sauraro

Waɗannan siffofin maraƙi wanda ya ƙi mai shi yasa masa karkiya a kafaɗunsa. A nan sun zama misalin mutanen masu taurin kai. AT: "Suka zama masu taurin kai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)