382 B
382 B
Ka sa 'ya'yansu
Yahweh ya sa zuriyar Isra'ilawa a zamanin Musa
ba da su a hannuwansu
An yi zancen Kan'aniyawa a nan kamar wasu ƙananan abubuwa ne da wani taliki zai sanya a hannun wani taliki. A sanya wani abu a hannun wani shine aba wani iko akan wannan abin ɗungun. AT: "Ya ikonta Isra'ilawa suka shugabance su ɗungun" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)