ha_tn/neh/09/22.md

425 B

Ka basu mulkoki

Yahweh ya ba Isra'ilawa mulkoki.

basu mulkoki da al'ummai

"Ya ikonta su suyi nasara da mulkoki da al'ummai

ka ba kowannesu lungu-lungu na ƙasar

"Ya ikontasu su mallaki lungu-lungu na ƙasar"

Sihon ... Og

Waɗannan sunayen sarakuna ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Heshbon ... Bashan

Waɗannan sunayen wurare ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)