509 B
509 B
Ruhunka manargaci ... mannarka ... ruwa
Marubucin ya canza salon magana domin ya jaddada abubuwa kyawawa da Yahweh ya ba mutanensa. Yarenka yana iya kasancewa da wata hanyar jaddada waɗannan abubuwa.
gargaɗe
koyar
baka janye mannarka daga bakunansu ba
Za a iya bayyana wannan da tarawa. AT: "ka ba su mannarka a ba rowa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-litotes)
daga bakunansu
bakin na zancen talikin ɗungun. AT: "daga wurin su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)