ha_tn/neh/09/18.md

251 B

kai ... baka yashe su ba

Yahweh bai yashe da Isra'ilawa

kafa ɗan maraƙin daga narkakken ƙarfe

suka narkar da ƙarfe suka yi zube na siffar maraƙi

Ginshiƙin girgijen ... ginshiƙin wuta

A duba yadda aka fassara a cikin Nehemiya 09:12.