1.0 KiB
su da kakaninmu
Isra'ilawa a zamanin Musa da mutanen Isra'ila bayan zamanin Musa
suka yi taurin kai ... suka yi tayarwa
Ainihin zancen shine "suka taurare wuyansu." Idan yarenka na da wani kari da ake amfani da shi a gurbin taurin kai, za a iya amfani da ita a nan. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
al'ajibanka da kayi a cikinsu
"al'ajiban da ka yi a cikinsu"
suka zaɓi shugaba don su koma zaman bautarsu
Isra'ilawa zasu san cewa wannan na maganar kakanninsu yadda suka so su koma Masar. AT: "suka zaɓi shugaba domin ya maida su Masar inda suka yi bauta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
wanda ya ke cike da gafara
An yi maganar marmarin yin gafara kamar wani abin ruwa ne da zai iya cika kwano. AT: "wanda ke a shirye ya yi gafara" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
mai madawwamiyar ƙauna
An yi maganar ƙauna kamar amfanin gona da Yahweh zai iya rabawa da mutane. AT: "yana ƙaunar mutanensa ƙwarai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)